Akwai zaɓuɓɓuka biyu don zubar da ciki na likita. Duk hanyoyi biyun suna da fa'ida:
Ki na iya ganin jini kadan bayan shan kwayan mifepristone. Hakan ba matsala bane aman ya dace kibi dukkan ka ido din daya bayan daya, ko edan kin ga jinni ko ba ki gani ba.
Murdan Ciki da zubar jinni sune manyan illolin.wadannan alamomim sunada muhimmanci saboda zasu nuna ko maganin yana aiki. Amma yaya yanayin Murdan ciki da zubar jinin da zaki samun yake?
Wasu Mata murdan ciki ya tsanani fiye da murdan ciki al’ada( In ke maisamu murdan ciki aláda ne)
Wasu mata zubar jinni yakan tsananta fiye da jinin al’ada.Kuma haka ana yawan fitarda gudan jini.A cikin awowi kadan na farko bayan ansha misoprostol.Girma gudan jinin ya danganta ne da tsawon kwanakin cikin.
Wasu Mata murdan ciki da zubar jinni kadan ne kamar sunayin al’adan su.
Kar a firgita idan kana yawan zubar jini da ramewar ciki fiye da lokacin al'ada
In har kinsamu murder ciki mai tsanani ibuprofen zai tamaka sosai don samun saukin murdar ciki.Zaki iya sayan ibuprofen 200mg wurin sayan magani koda Likita bai rubutaba awosu kasashen.Kwayan uku zuwa hudu 2-3 (200mg) kowace awa shida zuwa takwas zai sa kisamu sauki. (Ki tuna za'a ki iya shan ibubrofen kafin amfani da misoprotol kuma).
Kina iya ci da sha yanda kikeso
Kiyi kokari ki tsaya waje mai walwala har sai kin sami sauki.
Mafi yawan mata sukan sami sauki kasa da awa ashirin da hudu
Abinlura:
Sati biyu bayan zubewar ciki, gwajin ciki zai nuna akwai ciki saboda sinadarin kwayoyin haihuwa da kei yawo cikin jiki.In kinajin alamomin ciki kamar kumburin nono,tashin zuciya da kasala da sawransu) ki ziyarce likita.
Lokacin da ki ke da ciki,alamomin na sama ba abun damuwa bane.Amma akula alamomina kasa za su iye jefa ki cikin matsala.
In kin jike auduga biyu na awa daya; ada biyu a jere bayanda kike tunanin cikin ya fita, wannan zubar jini ne mai yawa. To wannan jinin ya tsananta.Anemi taimakon likita.
Yana nufi babbar auduga tacika da jinni gaba da baya,gefe da gefe da kuma cikinta gabadaya.
In kin sami tsanani wanda aka kasa samun sauki duk da kinsha ibuprofen,to ki naimi taimakon likita.Wannan irin murdar ciki mai tsanani zai iya sa ki samu matsala dangane da ciki.Murdar Ciki da aka kasa samu sauki tare da amfani da ibuprofen zai iya zama alamar matsala.Muna bada shawara duk mace mai ciki da ke famar da murdar ciki ta nemi taimakon Likita.
Wannan rukunin yanar gizon na iya buƙatar cookies da ba a san su ba da kuma sabis na wasu daban don yin aiki yadda ya kamata. Kuna iya karanta Sharuɗɗanmu & Yanayi da Manufofin Sirri . Ta hanyar ci gaba da amfani da wannan rukunin yanar gizon kuna bamu yardar ku don yin hakan.